PAROLES

441 vues

Ko Cikin Duhu, Ko Cikin Dare
Bazanji Tsoro ba….Mai Ceto
Oh ya Yesu Masoyina…ah
Ko a Tudu, ko Cikin Kwari
Kana Tare da ni ..ah..ah ..
Ah ..ah..ah ..ah Masoyina
Ko Cikin Yaki,
Bazaka Yashe ni ba Masoyina
Ah ..ah ..ah Masoyina
Ai na Kira Sunan ka
You heard my Voice
And you Lifted my Head
Ah…ah…ahh … Masoyina

Réf:
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Bazan Ji Soro Ba
(Mai Taimako Na, mai Taimako Na)
Bazan Ji Kunya Ba
(Mai Taimako Na, mai Taimako Na)} [x2]

[Couplé 2
Ko a Cikin Duhu, Ko Cikin Dare
Bazanji Tsoro ba,
Ah .. ah.. ah.. Masoyina.
Ko Cinki Yaki, ko Cikin Yunwa
Bazaka Yashe ni ba, ya Yesu
Ah ..ah…ah… Masoyina
Kai ka Fanshe ni,
Daga Aikin Duhu Masoyina…
Ai Kaine mai Fansata
Duk wanda ya kira Sunanka
Bazayaji Kunyaba Masoyi
Ai kaine MasoyinmVers

[Réf]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Bazan Ji Tsoro Ba
(Mai Taimako Na, mai Taimako Na)
Bazan Ji Kunya Ba
(Mai Taimako Na, mai Taimako Na)} [x2]

Bazan Ji Tsoro Ba
Mai Taimako Na,
Bazan Ji Soro Ba
Kai Ne Mai Taimako Na,

[C]
{Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Mai Taimako Na, mai Taimako Na
Bazan Ji Tsoro Ba
(Mai Taimako Na, mai Taimako Na)
Bazan Ji Kunya Ba
(Mai Taimako Na, mai Taimako Na)} [x2]

Publié par

beni

SHARE

Votre adresse de messagerie ne sera pas publiée. Les champs obligatoires sont indiqués avec *